Ministar kudi, kasafi da tsare-tsare ta kasa, Zainab Ahmed, ta ce babu wani shiri da gwamnatin tarayya ke yi na sallamar ma’aikatan gwamnati.Ahmed ta bayyana haka...
Hedikwatar tsaro ta yi gargadi kan sanya kakin sojoji da kayan ado don yakin neman zabe na wasu ‘yan siyasa da wasu mutane marasa izini suke...
Gwamnatin Najeriya ta ƙara harajin naira 10 kan duk wata lita da duka lemukan kwalba da ba giya ba, da sauran wasu lkayayyakin kwalama.Wannan sabuwar dokar...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana shirin sa na sanya hannu kan dokar gyaran dokar zabe bayan majalisar dokokin kasar ta yi gyare-gyaren da suka dace.Sai...
Kamar da yawa daga cikin manyan masu rike da mukaman siyasa a kasar nan da ke kammala wa’adinsu, ana kyautata zaton cewa shugaban kasar yana da...
Ɗan takarar gwamnan Kano Abdulkarim Abdussalam Zaura wanda aka fi sani da A.A Zaura zai tallafa wa dalibai ƴan asalin jihar Kano da tallafin kuɗi har...
Tsohon Sarkin Kano, Khalifa Muhammadu Sanusi II ya kai wa tsohon gwamnan jihar Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ziyarar ta’aziyyar ƙaninsa da ya rasu a cikin makon...
Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya bayyana cewa bashi da wani shiri na barin jam’iyyar sa ta PDP Zuwa Jam’iyyar APC mai mulkin...
Gwamnatin jihar Zamfara ta gargadi ‘yan siyasa da kungiyoyi da su gaggauta janye zarge-zargen da ake yi wa Gwamna Bello Matawalle.Mai ba gwamna shawara na musamman...
Malamai a jihar Kwara, a karkashin kungiyar Kwara Concerned Teachers, KCT, sun yi tir da abin da suka bayyana a matsayin “lalacewar walwala” da gwamnatocin da...