Akalla likitoci 16,000 ne suka bar Najeriya domin yin aiki a ƙasashen waje a cikin shekaru biyar zuwa bakwai da suka gabata, a cewar Ministan Lafiya...
Gwamnatin Nijar ta amince da harshen Hausa a matsayin yaren ƙasa a madadin Faransanci, a wani ƙarin matakin rabuwa da Faransa, wadda ta yi wa ƙasar...
Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Kano ta yanke wa wani shahararren mai sana’ar gyaran fuska, Abdullahi Musa Huseini, wanda aka fi sani da Amuscap,...
Kimanin wata guda ya rage a fara jigilar maniyyatan kasar nan zuwa aikin hajjin 2025, rikici ya barke a hukumar alhazai ta kasa (NAHCON) yayin da...
Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum ya bayyana cewar sabbin hare-haren Boko Haram da garkuwa da mutane a garuruwa kusan a kowace rana ba tare da...
Mai martaba Sarkin Kano na 16, Alhaji Muhammadu Sanusi II, ya amince da wasu muhimman nade-nade na gargajiya a majalisar masarautar Kano, bayan rasuwar Galadiman Kano,...
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta fitar da sunayen wadanda suka gaza sabunta takardun filayensu a ci gaba da aikin sake tantance filaye a jihar.Kwamishinan...
Rundunar ‘yan sandan Kasar nan a ranar Litinin ta tarwatsa masu zanga-zangar adawa da gwamnatin Tinubu da hayaki mai sa hawaye a unguwar Maitama da ke...
Zanga-zangar adawa da gwamnatin Shugaban Kasa Bola Tinubu ta ɓarke a wasu manyan biranen Kasar nan da suka haɗa da Abuja da Legas da kuma Fatakwal.Zanga-zangar...
Hukumar Yaƙi Da Cututtuka Masu Yaɗuwa a ta Kasa, NCDC ta ce adadin mutanen da suka mutu sakamakon cutar sanƙarau a Nijeriya ya kai 151.Alƙaluman da...