Wata gobara da ta tashi da yammacin ranar Alhamis din nan, inda ta lalata wani sashe na shahararren ginin gidan Ado Bayero da ke ƙofar Nassarawa...
Shugaban Amurka Donald Trump ya ƙaƙaba wa Najeriya sabon harajin kashi 14.Trump ya sanar da haka ne a ranar Laraba, inda ya ce daga yanzu za...
Hukumar zaɓe ta ƙasa INEC ta ce ƙudirin da wasu al’ummar mazaɓar sanatan Kogi ta tsakiya suka gabatar mata bai cika ƙa’ida ba.A makon da ya...
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya bar Abuja zuwa Dakar na kasar Senegal.Ana sa ran mataimakin shugaban kasar zai wakilci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu...
Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magunguna ta Ƙasa (NAFDAC) ta bada umurnin a sake buɗe kasuwar magunguna ta Bridgehead da ke Onitsha a jihar Anambra,...
Abubakar Shehu, ɗaya ne daga cikin mafarautan da suka kuɓuta a harin, ya kuma bayyana yadda ta tsallake rijiya da baya daga harin masu ɗaukar doka...
Wani basakkwace, Musa Abubakar, wanda a bayan nan ya yi ridda saboda zullumin ’yan bindiga masu kai hare-hare da ta’adar garkuwa da mutane, ya sake karɓar...
An yi jana’izar marigayi Galadiman Kano, Alhaji Abbas Sunusi, a Fadar Sarkin Kano da ke Kofar Kudu, inda dubban jama’a suka halarta.Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir...
Kimanin yara 60 ne suka mutu sakamakon kamuwa da cutar sankarau a kananan hukumomin Gwandu, Jega da Aliero na jihar Kebbi, yayin da cutar ke yaduwa...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya cire Mele Kyari daga shugabancin kamfanin mai na ƙasa NNPCL, inda ya maye gurbinsa da Injiniya Bashir Bayo Ojulari.Wata sanarwa...