Matatar man fetur na Dangote ta sake rage farashin man fetur zuwa Naira 865 kowace lita.Rahotanni sun ce matatar man ta sanar da ‘yan kasuwarta da...
Ministan Ilimi Dr. Tunji Alausa, ya umurci dukkan manyan makarantun gwamnatin tarayya da aka ba su izinin daukar ma’aikata da su tallata guraben aikin da ake...
Hukumar Kula da Shaidar Dan Kasa ta Najeriya (NIMC) ta gargadi ‘yan kasar nan da su guji bayyana Lambobin Shaida ta Kasa (NIN) ga wasu da...
Tsohon Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce kadarorin da ya mallaka tun kafin ya zama shugaban kasa a ranar 29 ga Mayu 2015, su ne har...
Wasu ’yan bindiga sun nemi a ba su Naira miliyan 100 kafin su sako wani fasto da suka yi garkuwa da shi a Jihar Kaduna.Faston, mai...
Mai Bai Wa Shugaban Ƙasa Shawara kan Sha’anin Tsaro, Nuhu Ribadu, ya roƙi ’yan Najeriya da su daina biyan ’yan bindiga da masu garkuwa da mutane...
Majalisar Zartarwar Tarayyar kasar nan ta amince da ƙaddamar da tsarin da ta dakatar a baya, na sayar da ɗanyan manta a farashin Naira ga matatun...
Gwamnatin tarayya ta bullo da wani cikakken tsarin kiwon lafiyar kasar noma da nufin inganta samar da abinci da kuma magance kalubalen karancin abinci da ake...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta tabbatar da cewa wasu mata biyu sun rasa rayukansu a wani kududdufi da ke karamar hukumar Gezawa a jihar.Jami’in...
Gwamnonin jam’iyyar adawa a Najeriya(PDP) guda 11, sun garzaya kotun kolin kasar nan suna kalubalantar ikon da Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ke da shi na...