Hukumar kula da gidan gyaran hali ta kasa (NCoS) ta sake samun nasarar cafke biyar daga cikin fursunoni 12 da suka tsere daga gidan yari a...
Majalisar Ɗinkin Duniya ta yi gargaɗin cewa za a samu mutum 2,000 sabbin kamuwa da cutar SIDA duk rana a faɗin duniya.MDD ta ce tana wannan...
Amurka da Ukraine za su gudanar da wata gajeruwar tattaunawa a Saudiyya a yau Talata, kwana guda bayan tattaunawar da aka yi tsakanin Amurka da Rasha,...
Gwamnatin tarayya kasar nan za ta ɗauko hayar ƙwararrun zaratan sojoji daga ƙasashen duniya domin horar da sojojin ƙasar aikin ƙundumbala wajen tunkarar ƴan ta’adda da...
Rundunar ‘yan sandan Birnin Tarayya Abuja ta ce ta kama damin alburusai 488 da aka ɓoye a jarkar manja a tashar mota.Mataimakin kwamishinan ‘yan sandan da...
Gwamnatin tarayya ta bayar da umarnin gudanar da bincike cikin gaggawa bisa fasa gidan yarin da aka yi na Koton Karfe da ke jihar Kogi.Ministan harkokin...
Wata Motar Tanka ɗauke da man fetur ta kama da wuta yayin da ta ke sauke mai a gidan man A.A. Rano da ke Kontagora, a...
Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya jaddada kudirin gwamnatinsa na sake farfaɗo da Madatsar Ruwa ta Biu da aka daɗe da watsi da ita domin...
Aƙalla fursunoni 12 ne suka tsere baya sun fasa wani gidan yari da ke garin Kotonkarfe a Jihar Kogi.Kwamishinan yada labarai na jihar, Kingsley Femi Fanwo...
Ƙungiyar kare hakkin al’umma da tattalin arzikin kasa (SERAP) ta maka shugaban kasa Bola Tinubu a kotu kan dakatar da gwamnan jihar Rivers da mataimakiyarsa da...