Shugaba Bola Ahmad Tinubu a ranar Talatar nan ya gana da hafsoshin tsaro karkashin jagorancin babban hafsan tsaron kasar, Janar Christopher Musa a fadar Aso Villa...
Ministan Birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya ƙwace wani fili mallakar sakatariyar Jam’iyyar PDP da ke Abuja.Hakan na ƙunshe ne cikin wata wasiƙa mai ɗauke da...
Hukumar tsaron ta fari kaya a Kasa DSS ta biya wani mutum a Sokoto diyyar naira miliyan 10 saboda harbinsa da ta yi cikin kuskure, bayan...
‘Yan sanda sun kama wata mace ‘mai safarar makamai da miyagun ƙwayoyi’ ga ‘yan ta’adda Matar, wadda rundunar ‘yan sanda ta kama ta tun a watan Disamban...
An samu wata fashewa a ɗaya daga cikin manyan layin bututu man fetur na Kasa, da ke garin Bodo na ƙaramar hukumar Gokana da ke jihar...
Tsahon kwanaki 40 ke nan bayan garkuwa da tsohon shugaban Hukumar Kula da Masu Yiwa Ƙasa Hidima ta Kasa Birgediya Janar Maharazu Tsiga mai ritaya da...
Tawagar kungiyar Kwallon Kafa ta Kasa Super Eagles ta gayyaci sababbin ’yan kwallo takwas da za su wakilci kasar domin buga mata wasannin neman gurbin shiga...
Majalisar Dokokin Jihar Ribas ta soma shirye-shiryen tsige Gwamna Similanayi Fubara daga muƙaminsa.Hakan na ƙunshe cikin wata buɗaɗɗiyar wasiƙa mai cike da ƙorafi da majalisar ta...
Rundunar ’yan sandan jihar Adamawa ta cafke wani ƙani da yayansa mai suna Aliyu Abdulmalik da Ibrahim Abdulmalik bisa zargin yanke kan wani almajiri ɗan shekara...
Tsohon Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce har yanzu shi ɗan Jam’iyyar APC mai mulkin ƙasar ne, kuma ya fi so a rinƙa alaƙanta shi da...