Dakarun sojin Kasar nan sun yi nasarar ceto mutane 84 daga hannun ƴan bindigar da suka yi garkuwa da su, a ƙaramar hukumar Ƙankara tare da...
Wasu ‘yan tada ƙayar baya bakwai da ake zargin ’yan Boko Haram ne sun miƙa wuya ga rundunar haɗin gwiwa ta ƙasa da ƙasa (MNJTF) a...
Majalisar Wakilai ta amince da ayyana dokar ta-ɓaci da Shugaban Kasa Bola Tinubu yasa a Jihar Rivers.Majalisar ta yanke wannan shawara ne a ranar Alhamis din...
Matatar man fetur ta Dangote ta sanar da dakatar da sayar da Man da Naira na wucin gadi.Kamfanin Dangote ya bayyana wannan mataki ne a cikin...
Majalisar dattawa a ranar Larabar nan ta samu rabuwar kawuna kan zartar da kudirin amincewa da ayyana dokar ta-baci a jihar Ribas har zuwa ranar da...
Gwamnan Jihar Rivers da aka dakatar, Similanayi Fubara, ya fice Fadar Gwamnatin Jihar da ke Fatakwal.Majiyar mu ta tabbatar da cewa Fubara ya fice daga Fadar...
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf, ya umarci ɗaukacin Sarakunan Kano guda huɗu da su fara shirye-shiryen Hawan Sallah da aka saba bisa al’ada domin ganin jama’a...
Gwamnan Jihar Ribas, Siminalayi Fubara, ya buƙaci al’ummar jihar da su zauna lafiya sannan su kasance masu kiyaye doka da oda.Fubara ya yi kiran ne safiyar...
Shugaban Kasa Bola Tinubu ya ayyana dokar ta-baci a jihar Ribas biyo bayan dambarwar siyasar da ake ciki a jihar.Tinubu ya bayyana hakan ne a yayin...
Wasu ‘yan majalisar wakilai biyu sun sauya sheka daga babbar jam’iyyar hamayya ta PDP zuwa jam’iyyar mai mulki ta APC.Kakakin majalisar, Tajudeen Abbas ne ya sanar...