Shugaban kasar Iran, Masoud Pezeshkian, ya nemi afuwar kasashen makwabta kan hare-haren da kasarsa ta kai musu a baya-bayan nan. A cikin wani sakon bidiyo da...
Gwamnatin jihar Jigawa ta sallami dillalai da kamfanoni 22 da ke cikin shirin rabon abincin buɗa baki na Ramadan, bisa zargin yaudara da rashin gaskiya kan...
Kwamitin kula da asusun gwamnati na Majalisar Dattawa ya gayyaci tsohon shugaban Nigerian National Petroleum Company Limited (NNPCL), Mele Kyari, domin ya yi bayani kan zargin...
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta amince da bayar da beli ga tsohon ministan shari’ar Najeriya, Abubakar Malami, tare da wasu daga cikin iyalinsa. Mai...
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya amince da tura jakadu 65 zuwa kasashe daban-daban da kuma Majalisar Ɗinkin Duniya. Sanarwar da kakakin shugaban kasa, Bayo Onanuga,...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta wanke tare da sallamar dakataccen mataimakin kwamishinan ‘yan sanda, Abba Kyari, daga tuhume-tuhume guda 23 na zargin kin bayyana...
Majalisar dokokin jihar Kano ta fara yunkurin tsige mataimakin gwamnan jihar, Aminu Abdussalam Gwarzo, bayan da akalla ‘yan majalisa 38 suka sanya hannu kan takardar neman...
Rahoton Nigerian Security Tracker na 2024 ya nuna cewa rikicin makiyaya da manoma ya yi sanadin mutuwar kusan mutane 3,000 tare da raba sama da 300,000...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta dage sauraron karar kare hakkin dan Adam da tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai, ya shigar kan hukumar Independent Corrupt...
Rayuwar al’ummar Arewacin Najeriya na ci gaba da salwanta cikin fargaba da rashin tabbas yayin da wasu jaridu, shahararrun mutane masu tasiri a kafafen sada zumunta,...