Maryam Abacha American University of Nigeria (MAAUN) has conferred posthumous Honorary Doctorate Degrees in Leadership on Nigeria’s former Head of State, Late General Sani Abacha, and...
Fadar Shugaban Ƙasa ta yi watsi da zargin cewa an yi sauye-sauye a asirce ga sabbin dokokin gyaran haraji da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sanya...
Mai alfarma Sarkin Musulmi kuma Shugaban Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci a Najeriya (NSCIA), Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar, ya ayyana Litinin, 22 ga Disamba, 2025,...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da sauya sunan Jami’ar Kimiyya ta Tarayya da ke Azare, Jihar Bauchi, zuwa Jami’ar Sheikh Dahiru Usman Bauchi, domin...
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya buƙaci gwamnonin jihohin ƙasar nan da su yi biyayya ga hukuncin kotun ƙoli da ya bai wa ƙananan hukumomi ƴancin...
A ranar Juma’a, 19 ga Disamba, 2025, Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa gwamnatin sa za ta ɗauki matakan ƙarfi ba tare da sassauci...
Gwamnatin Jihar Ekiti ta kori wani likita a Asibitin Koyarwa na Jami’ar Jihar Ekiti (EKSUTH), Ado-Ekiti, bisa zargin yin tiyata da ta jawo cire kodar wani...
Hukumar Tsaro ta Ƙasa (DSS) ta gurfanar da Abdulmalik Abdulazeez Obadaki, wanda ake zargi da jagorantar harin bindiga da aka kai wa cocin Deeper Life Bible...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya gabatar da kasafin kuɗin shekarar 2026 Na Naira Triliyan 58.18 a gaban zaman haɗin gwiwar Majalisar Tarayya a ranar Juma’a,...
Shugaban ƙasar Rasha, Vladimir Putin, ya bayyana cewa ƙasarsa a shirye take ta kawo ƙarshen yaƙin da ake yi a Ukraine, duk da cewa bai nuna...