Assalamu Alaikum Warahmatullah Wabarakatuhu.Cikin girmamawa gareku shuwagabanni da Jami’o’in lafiyar na kasa ta Najeriya baki daya.Na ɗauki alkalami na ne domin nayi kira gareku akan wani...
Sanata mai wakiltar Borno ta Kudu a Majalisar Tarayya, Muhammad Ali Ndume, ya bayyana yadda cin hanci da rashawa yayi ka-tu-tu a Najeriya.Ndume, ya bayyana hakan...
Gwamnatin Tarayya ta Tabbatar da ranar Talata 01 ga watan Oktoba a matsayin ranar hutu sakamakon cikar Nijeriya shekara 64 da samun ’yancin kai.Ministan Harkokin Cikin...
Gwamnatin Jihar Kano ta samu bashin Naira biliyan 177.4 daga Hukumar Cigaban Faransa wato French Development Agency domin gyaran gidan ruwa na Tamburawa da kuma inganta...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), ta bayyana dan takarar jamiyyar APC, Monday Okpebholo, a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan Jihar Edo da...
By Abdullahi Alhassan, KadunaThe Kaduna state peace commission ,in partnership with other stakeholders, have organised activities to mark international World peace day celebration of 2024.The events...
Cibiyar wayar da kan Matasa kan Kafofin Sadarwa na zamani (CITAD), ta ce fasahar AI wato Atificial Inteligence na da muhimmanci ga al’umma wajan kawo cigaba...
Kwamandan Hukumar Kiyaye Afkuwar Hadura ta Kasa reshen Jihar Ogun, Akinwumi Fasaki, yace akwai bukatar matuka ababen hawa su tabbatar sun samu isashshen hutu kafin fara...
Fitaccen Attajirin nan dan asalin Jihar Kano, Alhaji Aminu Alhassan Dantata, ya bada tallafin Naira biliyan daya da rabi, ga wadanda Iftila’in ambaliya ya shafa a...
Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa (UAE) ta ba da tallafin kayan jin ƙai mai nauyin ton 50 ga Najeriya, don taimaka wa waɗanda suka yi asarar gidaje sakamakon...