By Abdullahi Alhassan, KadunaThe chairman Transition Monitoring Group (TMG) Auwal Musa Rafsanjani has called on citizens of Edo State to vote candidates of their choice adding...
Hanyar Cigaban Arewacin Najeriya!A wani yunƙuri na inganta kulada kiwon lafiya, Asibitin kwararru na Best Choice ya ɗauki gabaren kula da kiwon lafiyar jarirai tare da...
Rundunar Yan Sandan Jihar Kano, ta samu nasarar cafke wasu mutane uku, da ake zargi da yin garkuwa da wani karamin yaro ɗan shekaru hudu a...
A safiyar Talatar nan ne Ambaliyar ruwa ta cinye fadar Shehun Borno, Alhaji Garba Elkenemi, da wasu sassa na garin Maiduguri babban birnin jihar.Jaridar Punch ta...
Majalisar dokokin Jihar Kano ta amince da karin wa’adin watanni biyu, ga kantomomin riko na kananan hukumomi 44 na jihar.Wannan na zuwa ne bayan buƙatar da...
Rundunar Sojin Najeriya ta musanta rahotannin da wasu kafafen yaɗa labarai ke nuna cewa jami’anta sun yi murabus daga aikinsu ne saboda cin hanci da rashawa,...
Yayin da ake daf da gudanar da zaben kananan hukumomi a fadin Jihar Sokoto, gwamnan jihar Ahmed Aliyu, ya bada tabbacin cewa gwamnatin sa zata gudanar...
Hukumar bada agajin gaggawa ta Najeriya (NEMA) reshen jihar Neja, ta tabbatar da mutuwar mutane 48, tare da konewar shanu 50, sakamakon hatsarin wata tankar man...
Wani mutum mai shekaru 55 ya rasu bayan da ya je yin wanka a bakin wani kogi a yankin Hadejia da ke Jihar Jigawa.Kakakin Rundunar Sibil...
Ƙungiyar IZALA ta tara kudi kimanin Naira miliyan ɗari da sha biyu ( ₦ 112,000,000.00) wajen tattara fatun layya da jama’a suka taimaka a layyar shekarar...