Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umar Radda ya mika ragamar mulkin jihar a hannun mataimakinsa a yayin da ya tafi hutu na wata daya.A wata wasika...
Majalisar dattawa a yau Laraba ta sanar da cire Sanata Mohammed Ali Ndume daga mukamin babban mai tsawatarwa na majalisar.Yayin da shugaban majalisar, Godswill Akpabio ya...
Babbar kotun tarayya dake zamanta a Abuja a yau Laraba ta soke tsigewar da majalisar dokokin jihar Edo ta yi Phillip Shuaibu a matsayin mataimakin gwamnan...
‘Yan bindiga sun sace mutane 150 ciki har da jarirai a garin Dan Isa na karamar hukumar Kauran Namoda a jihar Zamfara a karshen makon da...
Tsohon Gwamnan jihar Kogi, Yahya Bello ya gaza bayyana gaban babbar kotun tarayya dake Abuja a yau Laraba a shari’ar da ake yi masa na zargin...
A cikin daren jiya Talata Gwamna Abba Kabir Yusuf ya mika takardun fara aiki ga sabbin sarakunan masarautun Gaya da Karaye da kuma Rano.Sabbin sarakunan su...
Sanatocin dake goyan bayan shugaban kasa Tinubu sun fara shirin gabatar da kudurin dakatar da Sanata Ali Ndume mai wakiltar Borno ta kudu bayan kalaman da...
Rahotanni na nuni da cewa matukar ba a samu sauyi ba, shugaban kasa Bola Tinubu zai aika kudurin dokar mafi karancin albashi ga majalisar kasa a...
Alhaji Mohammed Idris, ministan yada labarai da wayar da kan al’umma ya ce kasar hadaddiyar daular Larabawa ta dage haramcin bada biza ga ‘yan Najeriya.Ministan ya...
‘Yan majalisar dokokin jihar Rivers dake goyan bayan tsohon gwamnan jihar, Wike, sun dakatar da duk wani kashe-kashe na kudi da Gwamna Fubara zai yi har...