Kano State House of assembly has passed a law which repealed 4 Emirates created by former Governor of Kano state Dr. Abdullahi Umar Ganduje . Reports...
Alhazan Najeriya 7,582 ne aka yi jigilarsu zuwa Madina ta ƙasar Saudiyya a matakin farko na aikin Hajjin bana. Tashin jiragen wanda ya fara kwanaki biyar...
Wasu ’yan ta’adda sun sace matar wani jami’in hukumar kwastom da ‘ya’yansa uku da wani kaninsa a gidansu da ke unguwar Shagari Kwatas da ke Dei-dei...
Sojoji sun ceto fararen hula 386 daga dajin Sambisa ,bayan kimanin shekara goma da sace su da Boko Haram tayi, kuma mafi yawa mata ne da...
Sarkin Gaya Alhaji Aliyu Abdulkadir ya bada gudummawar naira miliyan uku ga wadanda ibtila’in gobara ya shafa a masallaci a garin Larabar Abasawa dake karamar hukumar...
Kungiyar masu kananan masana’antu na Najeriya reshen jihar Kano, sunyi kira ga gwamnatin tarayya da ta dakatar da kudirinta na karin kudin wutar lantarki a kasar...
Zauren malaman addinin musulunci na Najeriya yace yana goyon bayan aurar da yan mata marayu 100 da aka shirya yi a jihar Neja da ke tsakiyar...
By Hannatu Sulaiman AbbaIn July 2013 Nigerian online news medium Premium Times published an article by veteran Journalist and PR expert, Alhaji Yusha’u A Shuaibu on...
Wasu bayanai na bayyana cewa a ranar Laraba da misalin ƙarfe 1:00 zuwa 2:00 na ranar an yi artabu tsakanin gungun ’yan bindigar daji da suka...
Tsohon gwamnan jihar Katsina, Barr. Ibrahim Shehu Shema, ya ce rashin adalcin da ka yi masa ne ya sanya shi ficewa daga jam’iyyarsa ta PDP.Tsohon gwamnan...