Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce adadin mutanen da suka rasa ransu a harin da wani matashi ya kai wa wasu masallata a wani masallaci...
Ƙungiyoyin ƙwadago na Kasar nan sun yi watsi da tayin da gwamnatin tarayya ta yi na Naira 48,000 a matsayin sabon albashi mafi ƙaranci ga ma’aikata.A...
Majalisar Dattawa ta Kasar nan ta nemi Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu ya shige gaba domin nema wa kananan hukumomi ‘yanci a wajen jihohi, wanda suka...
An samu ƙarin asarar rayukan mutanen da ke cikin Masallacin da wani matashi ya cinnawa wuta da mutum Takwas.Lamarin ya faru ne a yayin da ake...
Rahotanni na bayyana cewa yanzu haka an samu karin mutane biyu daga cikin mutane sama da 20, bayan mutum na farko da ya rasu da wani...
Jami’an ’Yan sanda sun kama wani matashi mai shekaru 38 da ake zargin ya cinna wa mutane wuta a lokacin da suke sallar asuba a Jihar...
Daya daga cikin mutanen da aka cinna wa wuta a lokacin da suke sallah a wani masallaci a Jihar Kano ya rasu a Asibitin Kwararru na...
Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Neja, Barista Abdulmalik Sarkindaji, ya janye aniyarsa ta aurar da marayu 100 a mazabarsa.Shugaban majalisar ya fasa aurar da marayun ne bayan...
Sheikh Abduljabbar Nasir Kabara da aka yanke wa hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa laifin yin batanci ga Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wasallam ya kori lauyansa.Barista...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ta kama wani mutum da ake zargi da cinna wa wani masallaci wuta yayin da mutane ke Sallar Asuba...