Gwamnatin jihar Kogi ta bakin ma’aikatar kananan hukumomi da masarautu ta gabatar da wata takarda da ke tuhumar sarki mai lambaya ta daya, Ohimeghe-Igu na Koton-Karfe...
Shugaba Biden na Amurka ya ce musayar fursunoni tsakanin Isra’ila da Hamas wani kokari ne nasu na diflomasiyya.Biden ya ce suna cigaba da matsin lamba domin...
Taron kungiyar gwamnonin jihohin yankin arewa maso gabashin Nijeriya da ya gudana a Yola fadar jihar Adamawa, sun cimma matsayar samar da wutar lantarki mai karfin...
Israa Jaabis na daga cikin Falasɗinawa mata da aka saki daga gidajen yarin Isra’ila ranar Asabar, a wani ɓangare na musayar fursunoni tsakanin Isra’ila da Hamas.An...
Wani ɗan majalisar wakilan Najeriya a jihar Kebbi ya aurar da ‘yan mata marayu su 100 a wajen wani ƙasaitaccen biki da aka gudanar ranar Asabar.An...
Hajiya Aisha Ibrahim Bura ta lashe zaɓen shugabancin Kungiyar mata ‘yan jaridu ta ƙasa wato NAWOJ wanda aka gudanar aka gudanar a birnin taraiyya Abuja a...
Shahararriyar mai amfani da kafar yanar gizo ta TikTok ‘yar asalin jihar Kano Murja Ibrahim Kunya ta bayyana cewar dukkan kudaden da take bin marigayi Darakta...
Rundunar ‘yansandan Jihar Kano ta gargadi jam’iyyar NNPP da jam’iyyar APC su janye zanga-zangar da suka shirya yi a ranar Asabar.Rundunar ta yi barazanar za ta...
A yau Juma’a Kashi na biyar na dalibai 50 daga cikin dalibai 1,100 da suka kammala karatun digiri na farko da gwamnatin jihar Kano ta ɗauki...
Nijeriya ta samar da wani kudiri wanda aka amince da shi a makon da ya gabata wanda ya yi kira ga kasashen da suke dauke mata...