Gwamnatin Kaduna ta jaddada matsayinta na yin dandaƙa ga duk namiji ko macen da aka kama ya aikata fyade a jihar.Kwamishinar Kyautata rayuwa ta jihar, Rabi...
Akalla mutum 11 ne suka rasa rayukansu a wani mummunan hatsarin wata tirela da ya auku a hanyar Maiyama/Koko da ke Jihar Kebbi.Cikin wata sanarwa da...
Kotun Daukaka Kara da ke Abuja ta kori Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Nasarawa, Ibrahim Balarabe bayan soke nasararsa a zaben da aka gudanar a ranar 18...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, zai yi tafiya a ranar Laraba zuwa birnin Dubai na Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa domin halartar taron sauyin yanayi na COP28.Wata sanarwa...
Masana shari’a a Najeriya sun yi tsokaci ne kan furucin da babban jojin Najeriya mai shari’a Olukayode Ariwoola ya yi inda ya mai da martani ga...
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja, ta ɗage shari’ar da ake yi wa tsohon gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), zuwa watan Janairun 2024.Hakan...
Kungiyar ‘yan Jaridu ta kasa reshen Freedom Radio ta taya kwamrade Wasila Ibrahim Ladan murna, a matsayin sabuwar sakatariya ta Kungiyar ‘yan Jaridu mata ta kasa...
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya naɗa Alhaji Abdullahi Musa a matsayin sabon Shugaban Ma’aikatan Gwamnatin Jihar Kano.Wannan dai na kunshe ne cikin wata sanarwa...
Mashiryin shirin fina-finan Kannywood Abdu Amart da aka fi sani da Maikwashewa ya siya wa iyalin Marigayi Director Aminu S Bono gida a unguwar Dandago kamar...
Shugaban kasa, Bola Tinubu, zai gabatar da kasafin kudin shekarar 2024 a gaban majalisar tarayya nan da ‘yan Kwanaki.Kakakin majalisar wakilai, Tajudeen Abbas, wanda ya bayyana...