Wata kotun yanki da ke garin Jos a ranar Juma’ar nan ta yanke wa wani matashi mai suna Bulus Sunday mai shekara 20 da haihuwa, hukuncin...
Ƙungiyoyin Chelsea da Liverpool da Manchester United da Newcastle United na farautar ɗan wasan Faransa da ke taka leda a PSG Kylian Mbappe, mai shekara 24.A...
Akalla mutane 11 ne wasu ta’adda da ake kyautata zaton ‘yan bindiga ne suka kashe a wasu kauyuka biyu na gundumar Gandi da ke karamar hukumar...
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umar Radda, ya yi Allah wadai da kisan gillar da wasu ‘yan bindiga suka yi wa al’ummar kananan hukumomin Musawa, Danmusa,...
Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya ce gwamnatinsa na ci gaba da samun nasara a yakin da ake yi da ‘yan bindiga a jihar.Gwamnan ya...
Shugaban kasa Bola Tinubu ya baiwa hukumar kidaya ta kasa NPC tabbacin goyon bayan gwamnatin tarayya wajen gudanar da aikin kidayar jama’a a kasar nan.Shugaban ya...
Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu yanzu haka dai ya rattaba hannu a kan karin kwarya-kwaryar kasafin kudi Naira tiriliyan 2.17 na 2023, wanda majalisar dokokin kasar...
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCÇ ta shiyyar Ibadan, a ranar Talata, ta bayyana a cikin wata sanarwa da ta...
Kungiyar Kwadago ta Kasa NLC ta ayyana yajin aikin sai baba ta gani a fadin kasar nan baki daya.NLC ta bayyana cewa yajin aikin zai fara...