Babbar jam’iyyar adawa ta PDP a Najeriya, ta ce hukuncin Kotun Koli a kan korafin da ta shigar tare da dan takararta Atiku Abubakar, a kan...
Kotun Koli ta tabbatar da Shugaba Bola Ahmed Tinubu a matsayin halastaccen wanda ya lashe zaben Shugaban Kasa a zaɓen 2023.Mai Shari’a John Okoro ya bayyana...
Hukumar gudanar da jarabawar kasashen Afirika ta yamma ta bayyana cewar dalibai 1,287,920 ne suka samu kredit a darussa biyar daga sakamakon jarabawar kammala sakandare ta...
Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan Najeriya Olumuyiwa Adejobi, ya caccaki jami’an da ke karbar Naira 100 a kan hanya daga hannun masu ababen...
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya amince da naɗin sabbin kwamishinonin hukumar zaɓe a wasu jihohin ƙasar nan tara. Ga jerin sunayen kwamishinonin da ma jihohin...
Ya kamata gwamnatin tarayya ta yi gaggawar daukar mataki domin dakile kuncin rayuwa da al’ummar kasa suka tsinci kan su a ciki biyo bayan tashin dala...
Rundunar kula da kadarorin gwamnati da tsaron al’umma NSCDC ta kama wani Dalibin Jami’ar Ahmadu Bello a Zariya da ke jihar Kaduna, dalibin likitan dabbobi mai...
Wani mutum ya kashe kan sa ta hanyar rataya a Unguwar Rumde-Baru, da ke karamar hukumar Yola ta Arewa a Jihar Adamawa.Wata majiya mai tushe ta...
Babbar Kotun Tarayya da ke Kano ta fitar da sanarwar gargadi ga kwamishinan aiyuka na jihar Marwan Ahmad bisa kokarin sa na bijirewa umarnin da ta...
Wani hatsarin kwale-kwale ya yi sanadiyar mutuwar yara biyu tare da jikkata wasu mutane biyu a karamar hukumar Katcha da ke jihar Neja.An ce jirgin ruwan...