Mai shari’a Nathaniel Ayo-Emmanuel na wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a garin Osogbo na jihar Osun a ranar Talatar nan ya yanke wa wasu...
Kwanaki kadan kagin a gudanar da zaben gwamna a jihar Kogi wanda aka shirya gudanarwa a ranar 11 ga watan Nuwamba, rundunar hadin gwiwa ta jami’an...
Majalisar zartaswar jihar Kano ta amince da sakin N40,353,117,070 domin gudanar da ayyuka daban-daban a jihar a taronta karo na 8.Jaridar SOLACEBASE ta rawaito cewa Majalisar...
Daga Hannatu suleiman AbbaArewacin Najeriya na sahun gaba a faɗin duniya wajen adadin yara marasa zuwa makaranta.Hakan na zuwa ne bayan ƙididigar da Hukumar kula da...
Gwamnatin Tarayya ta yi Allah wadai da gargadin tafiye-tafiyen da Amurka ta yi wa ‘yan kasarta da ke Najeriya, tana mai cewa irin wannan shawarar na...
Masu iya magana na cewa Lafiya uwar jiki babu mai fi shi da ke.Rayuwa bata cika daɗi ba idan mutum bashi da cikakkiyar lafiyar da zai...
A cikin cikin dan adam akwai wata tsoka da take taka muhimmiyar rawa wajen gudanar da al’umuran rayuwa har a samu natijar da ake bukata ta...
A cikin shekaru 43 da suka gabata da na kasance mai bincike, akwai ɓangarori biyu da na ƙi karkatar da aikin bincikena akai: siyasa da addini....
Turbar lafiya aka ce a bita da shekara, in ji masu iya salon magana.Ido wani sashi ne a jikin mutum mai muhimmanci wanda kula da shi...