Haihuwar yara da wuya amma da dadi domin ga wasu da Allah ya baiwa ba don sun fi wanda bai bawa din ba, hasali ma wani...
Wasu ‘yan bindiga ne sun mamaye al’ummar garin Yashi da ke karamar hukumar Bukkuyum ta jihar Zamfara a karshen makon nan.Ana zargin sun kashe mutum guda...
Babbar Jam’iyyar hamayya ta PDP reshen jihar Nasarawa, ta bukaci mambobi da magoya bayanta da su yi watsi da farfagandar da Gwamna Abdullahi Sule da jam’iyyarsa...
Karamin ministan tsaro, kuma tsohon gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle, ya ce har yanzu Najeriya na bukatar kwarewa da shawarar hafsoshin sojan da suka yi ritaya...
Karamin minista a ma’aikatar man fetur na tarayyar Najeriya Sanator Heineken Lok-pobiri ya ce, an fara daukar matakan farfado da ayyukan matatar man Kaduna, kuma akwai...
Majalisar dinkin duniya tace a ranar lahadin nan dubban mutane sun fasa dakunan ajiyar kayayyakin agaji na Majalisar da ke Gaza.Majalisar ta ce mutanen sun kwashi...
Hukumar kulawa da al’amarin kudi ta Afirka ta yamma ita ce ke da alhakin ba da takardun kudi a Nijeriya daga shekarar 1912 zuwa 1959, kafin...
Allah Ya yi wa Mai Martaba Sarkin Kasar Ebira, Ohinoyi Abdul Rahman Ado Ibrahim (CON) rasuwa.Mai Martaba Abdul Rahman Ado Ibrahim, ya rasu ne a fadarsa...
Babban sufeto janar na ‘yan sandan Kasar nan, IGP Kayode Adeolu Egbetokun, ya yi kira ga likitocin Najeriya da su bayar da kulawar gaggawa ga duk...
Gwamnatin jihar Kano tace za ta ciyo bashin Naira Miliyan dubu huɗu domin gudanar da aikin samar da wutar lantarki a fadin jihar.Gwamna Abba Kabir Yusuf...