Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour, Peter Obi, ya kalubalanci Shugaba Bola Tinubu kan ikirarin da ya yi cewa tattalin arzikin Najeriya ya daidaita....
Wani hatsarin jirgin ruwa da ya auku a gabar kogin Malale, karamar hukumar Borgu a jihar Neja, ya yi ajalin akalla mutane 60. Jirgin mai ɗauke...
Gwamnatin Birtaniya ta sanar da shirin dakatar da sayar da lemuka masu ƙara kuzari na “energy drinks” masu ɗauke da sinadarin caffeine mai yawa, kamar Red...
Hukumar shirya jarabawar kammala sakandire ta kasa (NECO) ta sanar da rage yawan tambayoyin zaɓi na Paper III a darasin Turanci daga 100 zuwa 80, wanda...
Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana cewa da zarar ya samu cikakken iko kan rundunonin tsaro a jihar, zai iya kawo ƙarshen matsalar ’yan bindiga cikin...
An tarwatsa wani taron tsaro da aka gudanar a jihar Katsina a ranar Talata 02 ga Satumba, bayan da wasu matasa da ake zargin ’yan daba...
Shugaban kasar Sin, Xi Jinping, ya bayyana cewa babu wata ƙasa ko wani mahaluƙi a doron duniya da zai iya ɗagawa ƙasarsa yatsa, ya yi mata...
Gwamnatin Tarayya ta ayyana ranar Juma’a, 5 ga Satumba, 2025, a matsayin hutu domin bikin Maulidin Annabi Muhammadu (SAW). Wannan na cikin wata sanarwa da Sakataran...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa (NDLEA), ta cafke wani mutum mai shekara 37 a Kano, dauke da kwalabe 8,000 na ruwan ganyen...
Tsohon Sanatan Zamfara ta Tsakiya, Kabiru Marafa, ya ce zai tabbatar cewa ya ragewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu kuri’a miliyan ɗaya a zaben shugaban ƙasa na...