Jam’iyyar ADC ta bayyana cewa kasancewar Shugaban Nijeriya, Bola Ahmed Tinubu, a Faransa domin hutu a lokacin da Shugaban Faransa, Emmanuel Macron, yake birnin New York...
Hukumar Alhazai ta Najeriya (NAHCON) ta ce kuɗin aikin Hajjin na iya ƙaruwa sakamakon sabbin manufofin da Masarautar Saudiyya ke shirin aiwatarwa. A halin yanzu, kuɗin...
Wata Kotun Majistare da ke Akure a Jihar Ondo ta yanke wa wani matashi mai shekaru 26, Samuel Douglass, hukuncin shekara guda a gidan yari kan...
Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Aliko Dangote, ya ce gamayyar kamfanoninsa na shirin zuba sama da dala biliyan 10 a fannin wutar lantarki domin taimakawa wajen magance...
Shugaban ɗarikar Ƙadiriyya a Afirka, Sheikh Qaribullah Sheikh Nasiru Kabara, ya bayyana goyon bayan ƙungiyar ga yunƙurin Shugaba Bola Ahmed Tinubu na neman wa’adi na biyu...
Kungiyar Obi-Kwankwaso Movement, wato OK Movement, ta bukaci jam’iyyar Nigeria Democratic Congress (NDC) ta ba ta hakuri kan kalaman shugaban jam’iyyar na kasa, Sanata Moses Cleopas,...
Uwargidan Shugaban Ƙasa, Sanata Oluremi Tinubu, ta yi kira ga ’yan Najeriya da su rage barnatar da abinci, tare da rungumar hanyoyin da za su taimaka...
Jam’iyyar NDC ta nesanta kanta daga kwamitin yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa mai mambobi 59 da ƙungiyar Obi-Kwankwaso Movement, wato OK Movement, ta sanar gabanin babban...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta tabbatar wa ’yan Nijeriya aniyarta na gudanar da sahihin zaɓe mai cike da gaskiya da riƙon amana...
Jagoran tafiyar Kwankwasiyya, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya ce a shirye yake ya yafe wa Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, tare da yin sulhu da shi...