An cafke Matasa 37 Yayin wani samamen jami’an Tsaro a Wushishi/Lukoto bisa zargin su da Hakar Ma’adanai ba bisa ka’ida ba, Daga bisani aka ce sun...
Daga Sani Gazas Chinade, AzareƊan takarar kujerar Majalisar Wakilai mai wakiltar mazabar tarayya ta Katagum, Hon. Muhammad Garba Dogo Dan Amar, ya bayyana cewa jam’iyyar PDP...
Gwamnatin Tarayya ta tabbatar da cewa duk wanda aka samu da hannu wajen mutuwar mutane 37 da ake zargi masu haƙar ma’adanai ba bisa ƙa’ida ba...
Hukumomi a jihar Neja sun ƙaƙaba dokar hana fita ta tsawon sa’o’i 24 a Minna, babban birnin jihar, sakamakon zanga-zangar da ta ɓarke a birnin.Mai bai...
Gwamnatin Tarayya ta bayar da umarnin dakatar da Shugaban Hukumar Tsaron Fararen Hula da Kare Haƙƙin Jama’a ta Najeriya (NSCDC) a jihar Neja, Suberu Aniviye, sakamakon...
Daga Sani Gazas Chinade, DamaturuWani dalibin aji uku na ƙaramar makarantar sakandare (JSS3) a Ummul-Qura Science Academy da ke Azare, ƙaramar hukumar Katagum a jihar Bauchi,...
Jam’iyyar PDP a Kano ta bayyana Alhaji Muhammad Sani Abacha, ɗan marigayi Janar Sani Abacha, a matsayin sabon ɗan takararta na kujerar gwamnan jihar a zaɓen...
Ministan Wutar Lantarki, Joseph Tegbe, ya bayyana cewa wasu masu amfani da wutar lantarki a Nijeriya sun roƙe shi da a ɗan rage lantarki da ake...
Shugaban Hukumar Karɓar Korafe-korafe da Yaƙi da Cin Hanci ta Jihar Kano (PCACC), Saidu Yahaya, ya yi murabus daga muƙaminsa. Daily Trust ta rawaito cewa Yahaya...
Kungiyar Kwankwasiyya ta zargi gwamnatin jihar Kano, da muzgunawa ƴan adawa, tare da kawo cikas ga ayyukan raya kasa da ‘yan majalisar da ba sa goyon...