Wani rahoto da Bankin Duniya Ya fitar yace Najeriya na fuskantar matsalar ƙarancin abinci, inda sama da mutane miliyan ɗaya ke fuskantar matsalar a shekarar 2024,...
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado ya kai ziyarar jaje ga ƴan kasuwar Kantin, Jim kadan bayan dawowarsa daga ziyarar aiki da yaje Abuja.Cikin wata...
A ranar Laraba da ta gabata jaridar Daily Trust ta fito da jawabin neman afuwa ga gwamnatin tarayya game da labarin da ta wallafa marar tushe...
Yan wasan Najeriya Ahmed Musa, da Shehu Abdullahi, sun dawo kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars a karo na biyu, don taka Leda a gasar Firemiya...
Rundunar Yan Sandan Jihar Rivers sun nesanta kansu daga sanya hannu a zaben kananan hukumomi da aka shirya gudanarwa a gobe Asabar 05 ga Oktoba a...
Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa ta Najeriya (NEMA), ta raba buhun Shinkafa 18,653 mai nauyin 10kg, da ton 50 (katan 1,696) na kayayyakin rage radadi ga...
Rundunar Yan Sandan Jihar Adamawa ta tabbatar da cewa, tuni aka tura mutumin nan dan shekara 30, mai suna Abdullahi Mohammed, wanda ya hau dogon karfen...
Assalamu Alaikum Warahmatullah Wabarakatuhu.Cikin girmamawa gareku shuwagabanni da Jami’o’in lafiyar na kasa ta Najeriya baki daya.Na ɗauki alkalami na ne domin nayi kira gareku akan wani...
Sanata mai wakiltar Borno ta Kudu a Majalisar Tarayya, Muhammad Ali Ndume, ya bayyana yadda cin hanci da rashawa yayi ka-tu-tu a Najeriya.Ndume, ya bayyana hakan...
Gwamnatin Tarayya ta Tabbatar da ranar Talata 01 ga watan Oktoba a matsayin ranar hutu sakamakon cikar Nijeriya shekara 64 da samun ’yancin kai.Ministan Harkokin Cikin...