Ƙungiyar ƴan jaridu mata ta ƙasa reshen jihar kano NAWOJ, ta rantsar da sabbin shugabannin ta, a wani biki da ta shirya a KanoBarista Adama daga...
Babban kamfanin mai na Najeriya, NNPCL ya musanta zargin da ya ce ƙungiyar kare haƙƙin Musulmi ta Najeriya, MURIC ta yi masa na yi wa matatar...
Tsohon sanata mai wakiltar kaduna ta tsakiya a majalisa ta takwas, Sanata Shehu Sani, yayi martani kan ajiye aiki na wucin gadi da mai baiwa shugaban...
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta yi hasashen cewa mamakon ruwan sama da za a yi kwana biyar ana yi, zai janyo ambaliyar ruwa a wurare 123 na...
Ofishin Shugaban kasa ya bawa yan Najeriya tabbacin cewa matsalar karancin man fetir da taƙi-ci-taƙi cinyewa a fadin kasar nan ta kusa zuwa karshe.Karamin ministan man...
Bankin Duniya ya bayyana Najeriya a matsayin ƙasa ta uku wajen karbar bashin Bankin, bayan karuwar karbar rancen sama da dala biliyan biyu daga 2023 zuwa...
Kungiyar masu masana’antu ta Najeriya (MAN), ta ce karin kudin man fetur da aka yi a ranar Talata 03 ga Satumba, 2024, zai iya haddasa tashin...
An shawarci yan Najeriya su sake shiryawa matsalar karancin man fetur, biyo bayan tashin farashin mai na baya bayan nan.Mataimakin Shugaban kamfanin NNPCL, Adedapo segun, ne...
Wata kotun Musulunci dake unguwar kurna a karamar hukumar fagge a jihar Kano, ta tisa ƙeyar wani alƙalin bogi zuwa gidan gyaran hali.Dubun alƙalin bogin ta...
Wani bene mai hawa biyu yayi sanadin mutuwar wasu mutane guda biyu, yayin da wasu biyu suka jikkata a Jihar Kano.Benen ya rushe ne da misalin...