Gwamnatin Jihar Kano ta samu bashin Naira biliyan 177.4 daga Hukumar Cigaban Faransa wato French Development Agency domin gyaran gidan ruwa na Tamburawa da kuma inganta...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), ta bayyana dan takarar jamiyyar APC, Monday Okpebholo, a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan Jihar Edo da...
Cibiyar wayar da kan Matasa kan Kafofin Sadarwa na zamani (CITAD), ta ce fasahar AI wato Atificial Inteligence na da muhimmanci ga al’umma wajan kawo cigaba...
Kwamandan Hukumar Kiyaye Afkuwar Hadura ta Kasa reshen Jihar Ogun, Akinwumi Fasaki, yace akwai bukatar matuka ababen hawa su tabbatar sun samu isashshen hutu kafin fara...
Fitaccen Attajirin nan dan asalin Jihar Kano, Alhaji Aminu Alhassan Dantata, ya bada tallafin Naira biliyan daya da rabi, ga wadanda Iftila’in ambaliya ya shafa a...
Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa (UAE) ta ba da tallafin kayan jin ƙai mai nauyin ton 50 ga Najeriya, don taimaka wa waɗanda suka yi asarar gidaje sakamakon...
Kamfanin mai na Najeriya, NNPC Ltd ya fitar da jadawalin farashin man da ya sayo daga matatar man Ɗangote.Bisa ga bayanan da kamfanin ya fitar, farashin...
Rukunin kamfanin Dangote ya musanta maganar baya bayan nan da mai magana da yawun kamfanin man fetur na kasa NNPC, Olufemi Soneye yayi na cewa kamfanin...
Shugaban Jamiyyar APC na Kasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya roki yan Najeriya su cigaba da marawa gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu baya, saboda kokarin da...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Kano ta rage kudin takardar tsayawa takara.Shugaban hukumar zaben ta jiha faefesa Sani Lawal Malunfashi ya sanar da haka...