Allah Ya Yiwa Shahararren Mawakin Hausa Garba Gashuwa RasuwaDiyar sa, Maryam Garba Gashuwa, ta tabbatar wa manema labarai hakan a Kano.A cewar Maryam, mahaifinta ya rasu...
Rundunar ƴansanda a jihar Katsina ta kama masu safarar bindigogi su 3 dake ɗauke da alburusan da ake kaiwa ƴa ta’adda a jihar.Daily Trust ta rawaito...
Ruwan sama kamar da bakin ƙwarya da aka samu a ranar juma’ar da ta gabata, ya yi sanadin rayukan mutane tare da jikkata wasu da dama.Rahotanni...
Wani magidanci mai shekaru 35 mai suna Emmanuel Urhobocha, ya mutu ta hanyar kunar bakin wake a gidansa dake kan titin Alafia a Sango-Ota, dake karamar...
Wani gini mai hawa ɗaya ya ruguje a unguwar Makwarari da ke cikin birnin Kano a ranar Juma’a, inda wata mata mai suna Balarabe Tijjani ‘yar...
Al’ummar gari sun tuɓe wani mutum haihuwar uwarsa, saboda kama shi yana satar doya a wata gona a Yankin Babban Birnin Tarayya Abuja.An yi wa mutumin...
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya yi alla wadai da kisan sarkin Gobir na Gatawa, Alhaji Isa Bawa, kuma ya sha alwashin ɗaukar matakan magance matsalar...
Gwamnatin Tarayya ta ƙara kuɗin mallakar takardar tafiye-tafiyen ƙasashen waje na ƙasar, wato fasfo, inda sabon ƙarin zai fara aiki daga ranar ɗaya ga watan Satumban...
Wata sabuwar ƙungiyar ‘yan tawaye, mai suna, Mouvement Patriotique du Niger, MPN, ta ɓulla a yankin arewacin Jamhuriyar Nijar.Ƙungiyar tawayen ta Tubawa ta zama ta huɗu...
Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta musanta kai samame ofishin kungiyar kwadago ta Nijeriya (NLC) da ke Abuja a daren ranar Laraba.Da Safiyar Alhamis din...