Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu ya bai wa hukumomi umarnin bode iyakokin kasar ta kasa da sama da Jamhuriyar Nijar, tare da cire duk wasu takunkuman...
‘Yan bindigar da suka sace almajiran tsangaya 15 a Jihar Sokoto sun bukaci a biya su kuɗin fansa har naira miliyan 20 kafin su sako Daliban.Alaramman...
Dakarun Hukumar Hisbah ta Jihar Kano sun samu nasarar kama wasu matasa 12 da ake zargin ba kin yin Azumin wannan wata na Ramadana.Hukumar Hisbar ta...
Ƴanbindiga sun sace kimanin mutum 61 a karamar hukumar Kajuru da ke jihar Kaduna, arewa maso yammacin Najeriya.Ƴanbindigar sun kai harin ne a garin Buda ranar...
Gwamnatin tarayya ta bada shawarar zartar da hukuncin kisa kan masu barnatar sa kayayyakin wutar lantar da barayi.Ministan wutar lantarki, Adebayo Adelabu, ya ba da shawarar...
Hukumar Jin dadin alhazai ta KAsa NAHCON, ta ce shirye-shiryen aikin Hajjin shekarar 2024 ya kai kusan kashi 70 cikin 100.Shugaban Hukumar, Alhaji Jalal Ahmad-Arabi, ya...
Gwamnatin tarayya ta bayyana wasu jihohi 14 da makarantun su ke cikin hadari, dai-dai lokacin da ‘yan bindiga ke ci gaba da kutsawa makarantu suna garkuwa...
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar III, ya ba da sanarwar ganin watan Ramadan a na shekarar 1445/2024.Hakan dai na nufin za a fara azumin...
An bukaci ‘yan jaridau dasu rika bin diddigin labarin da ya shafi cin zarafi, ba yada shi kadai a farko ba.Kwamaret Isiyaku Ahmad ne ya bukaci...
Fitaccen mai arzikin nan kuma ɗan kasuwa Alhaji Aliko Dangote zai tallafawa mabuƙata da kayan abinci don saukaka musu daga halin matsin tattalin arzikin da ake...