Babbar Kotun Tarayya da ke Kano ta fitar da sanarwar gargadi ga kwamishinan aiyuka na jihar Marwan Ahmad bisa kokarin sa na bijirewa umarnin da ta...
Wani hatsarin kwale-kwale ya yi sanadiyar mutuwar yara biyu tare da jikkata wasu mutane biyu a karamar hukumar Katcha da ke jihar Neja.An ce jirgin ruwan...
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya amince da nadin kantomomin riko da zasu shugabanci kananan hukumomi 14 na jihar.Gwamnan ya kuma amince da nadin sakatarori da...
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kogi, Bethrand Onuoha, a ranar Alhamis, ya bayar da umarnin gudanar da bincike kan harin da aka kai wa wani jami’in Dan...
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zullum, ya sa ido kan rabon tsabar kudi, abinci, da kayayyaki na Naira miliyan 125 ga iyalai sama da 40,000 a...
Gwamnatin jihar Kano za ta dauki nauyin dalibai kimanin 1001 da suka kammala digirin farko domin yin karatun digiri na biyu a kasashen India da Uganda.Gwamna...
Majalisar wakilai ta bukaci gwamnatin tarayya da sauran kananan hukumomi da su haramta amfani da wani shahararren littafin karatun yara a furamare mai suna “Queen Premier”...
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya gargadi likitoci masu neman kwarewa a Abuja kan barazanar tafiya yajin aiki.Wike ya ce ba zai lamunci biyan...
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano a ranar Alhamis din nan ya ce jihar ce kan gaba wajen yaki da cin hanci da rashawa a...
Jam’iyyar APC reshen jihar Jigawa ta dakatar da shugaban jam’iyyar na karamar hukumar Roni, Saleh Idris, bisa zargin yi wa wata mata fyade tare da yi...