Rundunar ‘yan sandan jihar Ribas ta kama wata mata tare da gurfanar da ita a gaban kotu bisa zargin ta da watsawa mijinta tafasasshen mai.Matar mai...
Majalisar dattijai ta fara karanta wani kudirin doka da ke ba da shawarar cin tarar N50,000 ga iyayen da suka gaza wajen sanya ‘ya’yansu a makarantun...
Shugaban kasa Bola Tinubu ya bukaci kotun koli da ta yi watsi da karar da dan takarar shugaban Kasa a jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, a...
Shugaban kasa Bola Tinubu ya amince da gyaran wasu hanyoyin cikin gaggawa guda 260 a fadin jihohi 36 na tarayyar Najeriya da kuma babban birnin Abuja.Ministan...
Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta gurfanar da wani Umar Bello Sadiq a gaban mai shari’a Zuwaira...
Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC ta ce ta kwato kudaden da suka kai naira biliyan 27,184,357,524.52 da...
Rundunar soji ta musamman ta Operation Safe Haven, ta kama wasu mutane 13 da ake zargi da laifin satar mutane, fashi da makami, da sata da...
Kwanaki biyu bayan sanar da rage farashin buhun siminti, kamfanin BUA Group a sirrance ya kara farashin kayan abinci, musamman buhunan sukari, da fulawa, da katon...
Jami’an hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA a filin jirgin saman Malam Aminu Kano (MAKIA), Kano, sun cafke wata mata mai...