Gwamnatin Tarayya ta bai wa bankunan kasuwanci izinin fara ba abokan hulɗarsu katin cirar kuɗi na ATM da ke haɗe da katin shaidar ɗan ƙasa a...
Ministan sufuri na Najeriya, Sanata Hadi Sirika, ya bayyana cewa jirgin sama na kamfanin Nigeria AIR, zai iso ranar Juma’a mai zuwa.Hakan na a matsayin wani...
Tsagin gwamnan Kano mai barin gado Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya gabatar da rahoton mika mulki ga kwamitin sabon zaɓaɓɓen gwamnan jihar Injiniya Abba Kabir Yusuf.Hakan...
Gwamnatin Jihar Filato Mista Simon Lalong, ya bukaci hukumomin da ke da hurumin kamo wadanda ke da hannu a kashe-kashen da aka yi a ƙaramar hukumar...
Yayin da ya rage kwana biyar ya sauka daga mulki, shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya rantsar da sababbin kwamishinoni su biyar, da za su yi aiki...
An zaɓi Gwamnan jihar Gombe Inuwa Yahaya, a matsayin sabon shugaban ƙungiyar gwamnonin Arewa watau NGF.Rahotonni sun bayyana cewa, an fara zaɓar Gwamna Inuwa Yahaya a...
Gwamnan jihar Kwara Abdulrahman Abdulrazaq, ya zama sabon shugaban ƙungiyar gwamnonin Najeriya NGF. Gwamna Abdulrazaq ya maye gurbin gwamnan jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal, wanda wa’adin...
Cristiano Ronaldo ya yi sujjada bayan ya zura kwallo a ragar kungiyar kwallon kafa ta Al Shabab a Gasar cin Kofin Kwararru da ake yi a...
Kamfanin mai na Najeriya NNPC, ya sanar da komawa aikin neman mai a yankin Tafkin Chadi da ke jihar Borno.Kamfanin dai, ya dakatar da aikin ne...
Gwamnan jihar kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya bai wa ɗaukacin Kwamishinoni da shugabannin ma’aikatu da hukumomin gwamnatinsa umarnin sauka daga mukamansu zuwa ranar Juma’ar makon...