Alƙalin alƙalan jihar Kano Mai Shari’a Dije Abdu Aboki, ta rantsar da Engr. Abba kabir Yusuf a matsayin sabon gwamnan Jihar Kano. Sabon gwamnan ya karɓi...
Sabon zaɓaɓɓen shugaban Najeriya Sanata Bola Ahmad Tinubu, ya sha rantsuwar kama aiki a matsayin shugaban ƙasa.An rantsar da sabon shugaban ne da safiyar yau Litinin...
Rahotonni daga babban birnin tarayya Abuja, sun tabbatar da cewa, an hana tsohon gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje shiga cikin sashen da aka keɓe wa...
Gwamnatin jihar Kano ƙarƙashin Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ta ayyana ƙwacen wayar Salula a matsayin laifin da ya yi dai-dai da aikata fashi da makami.Haka kuma,...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya nemi afuwar Najeriya bisa wasu manufofin gwamnatinsa da suka matsanta wa ƴan ƙasa. Shugaban ya buƙaci hakan ta cikin jawabin bankwana...
Gwamnan jihar Kano mai barin gado Dakta Abdullahi Ganduje, zai miƙa ragamar mulki ga sabon zaɓaɓɓen gwamnan jihar Engr Abba Kabir Yusuf, yau Lahadi.Hakan na ƙunshe...
Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA ta ce, ta ware jami’anta guda 1,000 da za su kula da zirga-zirga ababen hawa a...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, zai yi wa al’ummar Najeriya jawabin bankwana a matsayin shugaban ƙasa gobe Lahadi 28 ga watan Mayu.Wata sanarwa da mai magana da...
Zababben mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya yi watsi da jita-jitar da ake yadawa cewar shugaban kasa mai jiran gado, Bola Ahmed Tinubu yana kokarin Musuluntar...
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana cewa gwamnatinsa ta shafe shekara takwas tana yunƙurin ceto yaran da ‘yan bindiga suka sace a wurare daban-daban.Buhari ya bayyana...