Rahotonni sun tabbatar da cewa, an ci kamfanin fasaha na Meta, ma mallakin shafikan sada zumunta na Facebook da Instagram da kuma WhatsApp tarar fiye da...
Rundunar ‘yan sandan jihar Sokoto, ta tabbatar da rasuwar mutane hudu sakamakon fashewar wata tukunyar gas a shagon mai sana’ar walda da ke karamar hukumar Isa...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya ƙaddamar da Sabuwar matatar mai ta Aliko Dangote yau Litinin a jihar Lagos. Shugaban, wanda ya samu rakiyar shugabannin ƙasashen Afrika...
Ayanzu haka dai a iya cewa kora takai bango ga Al’ummar Johar Kano inda suka fara daukar doka a hannun suA cikin daren ranar Asabar wasu...
Shugaba ƙasa Muhammadu Buhari, ya amince da naɗa Uwar gida Oluwatoyin Sakirat Madein a matsayin sabuwar Akanta Janar ta Najeriya.Amincewa da naɗin nata na ƙunshe ne...
Uwar gidan shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, Hajiya Aisha Buhari, ta ce, daga yanzu babu buƙatar wani shugaban Najeriya ya fita ƙasar waje domin duba lafiyarsu.Hajiya Aisha...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano, ta ce, ta cafke wata mata mai shekara 35 da ake zargi da soka wa wata ƙaramar yarinya wuƙa a cikinta,...
Wata babban Kotun tarayya da ke zamanta a jihar Kano bisa jagorancin Mai Shari’a Muhammad N Yunusa ta soke zaben sahalewar takarar zababben gwamnan Jihar Abia,...
Wasu bayanai na nuna cewa kungiyoyin kwallon kafa na Manchester United da Newcastle ne ‘yan gaba gaba a kokarin sayen dan wasan gaba na Senegal Sadio...
Gwamnatin Nijeriya ta fitar da jadawalin mako daya na bikin mika wa zababben shugaban kasar Bola Tinubu mulki ranar 29 ga watan Mayu don zama shugaban...