Dan wasan gaba na Chelsea Pierre-Emerick Aubameyang ya sanar da shirin janye matakinsa na ritaya daga dokawa kasarsa kwallo shekara guda bayan sanar da matakin.Aubameyang dan...
Kamfanin sadarwa na MTN, ya sauya sababbin lambobin amfanin yau da kullum da ake amfani da su.Yanzu haka dai bayan fara aiki da lambobin, kamfanin na...
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi NDLEA shiyyar Kano, ta cafke mutane 84 yayin samamen da ta kai wani wurin shakatawa Bubble Club.Hukumar, ta...
Kungiyar Likitoci masu Neman kwarewa ta Najeriya ta fara yajin aikin gargadi na kwanaki biyar.Fara yajin aikin ya biyo bayan gazawar gwamnatin tarayya wajen biyan bukatun...
Wasu bayanai na nuna cewa dan wasan gaba na Switzerland Xherdan Shaqiri shi ne dan wasa mafi daukar albashi a lig din MLS da ke Amurka.Bayanan...
Hukumomi a jihar Filato sun sanar da sanya dokar hana zirga-zirga a yankin Bwai na ƙaramar hukumar Mangu ta jihar.Wata sanarwa mai ɗauke da sa hannun...
Sabon zaɓaɓɓen shugaban Najeriya Bola Ahamad Tinubu, ya gana da ɗan takarar shugaban ƙasa a zaɓen da ya gabata na jam’iyyar NNPP Sanata Rabiu Musa Kwankwaso.Jaridar...
Jama’a sun shiga firgici a jihar Kaduna ta Najeriya bayan wani mutun da ake zargin dan ta’adda ne ya tarwatsa kansa da bam a daidai lokacin...
Kotu ta tasa Ƙeyar malamin nan, Dr. Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi gidan yari bisa zargin furta kalaman rashin da’a ga Annabi Muhammad (SAW) da kuma kalaman...
Rahotonni daga jihar Taraba sun tabbatar da cewa aƙalla mutane ashirin sun mutu sakamakon wani rikicin ƙabilanci da ya ɓarke tsakanin ƙabilun Wurkunawa da kuma Karimjo...