Hukumar Kula da Shige da Fice ta Najeriya ta gargadi ‘yan Najeriya kan illolin yin hijira ba bisa ka’ida ba, domin kada su bata goben makomarsu....
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa, a ranar Alhamis, ta amince da bugawa da fitar da ka’idojin yakin neman zabe; da kuma kudaden zaɓe...
Gwamnatin tarayya ta ce ta samu nasarar kwato dala biliyan daya ($1,000,000,000) tun bayan hawan gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari a watan Mayun 2015 zuwa yau....
Mai baiwa shugaban kasa Muhammadu Buhari shawara kan harkokin yada labarai a ranar Laraba Femi Adesina ya bayyana cewa shugaban nasa zai kawo karshen duk...
Kotun daukaka kara a Kano ta soke takarar Sanata Danburam Nuhu da jam’iyyar PDP ta tsayar a matsayin dan takarar Sanata a Kano ta tsakiya....
Shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Kano, Abdullahi Abbas, ya bayyana cewa jam’iyyar ta shirya tsaf domin lashe zaben gwamnan jihar da za a...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Alhamis zai fara wata ziyarar aiki a birnin Yamai na Jamhuriyar Nijar, kamar yadda mai magana da yawunsa, Garba...
Dakarun Sojojin Sama sun samu nasarar kashe mambobin ƙungiyar Boko Haram goma sha shida a farmaki da jirgin yaƙi samfurin Super Tucano ykai musu a yankin...
Tsohon Sakataren gwamnatin tarayya kuma jigo a jam’iyyar APC Mista Babachir Lawan ya ce, jam’iyyar ba za ta ci zaben shugaban ƙasa ba a Zaɓen baɗi...
Shugaban kasa Muhammad Buhari ya kaddamar da sabbin kudin Najeriya da aka sake musu fasali, wato dai aka yi musu kwaskwarima. Jaridar KAKAKIHAUSA ta rawaito...