Gwamnatin Tarayya ta zargi jam’iyyun adawa da yin amfani da labaran karya da na bogi wajen gurfanar da masu yakin neman zabe a shekarar 2023....
Mai shari’a Inyang Ekwo na babbar kotun tarayya da ke Abuja, ya umarci hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) da ta gaggauta dawo da...
Ministar bayar da Agajin gaggawa da kiyaye afkuwar Bala’i da Ci gaban Jama’a, Misis Sadiya Umar Farouq, ta nesanta kanta da wasu kudi Naira biliyan...
Hukumar Kula da Shige da Fice ta Kasa (NIS) ta ceto wasu mutane takwas da ake zargi ana yunkurin safarar su a jihar Jigawa. Kwanturolan hukumar...
Wani dan kasuwa, Victor Ora, a ranar Litinin din nan ya maka matarsa, a gaban wata kotun gargajiya da ke Jikwoyi Abuja, bisa zarginta da...
Fitacciyar Jarumar masan’antar shirya fina-finai ta Kannywood Halima Yusuf da aka fi sani da Halima Atete, na shirye-shirye yin aure kamar yadda jaridar Alfijir ta ruwaito....
Rundunar ƴan sandan Jihar Kebbi, ta bayyana cewa jami’anta sun ceto wasu mutuane bakwai waɗanda Ƴan bindiga suka yi garkuwa da su a garuruwan Bena-Mairairai da...
Jam’iyyar APC reshen jihar Zamfara ta dakatar da shugaban jam’iyyar na karamar hukumar Bukkuyum a jihar, Shehu Buda-Nasarawa, bisa zargin cin zarafin jam’iyyar. Shugabannin jam’iyyar...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai sa ido kan aikin hako mai na farko a rijiyoyin mai dake jihohin Bauchi da Gombe. Bikin kaddamar da aikin hayar...
Alkalin wata kotun Majistare da ke Paiko a karamar hukumar Paikoro a jihar Neja Abdullahi Bawa ya bayar da umarnin garkame wasu ma’aikatan shari’a na jihar...