Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya kaddamar da sababbin takardun Naira da suka haɗa da 200 da 500 da kuma Naira 1,000. Shugaban ya ƙaddamar da samfurin...
Ministan Lafiya, Osagie Ehanire, ya ce karancin kudade ga fannin kiwon lafiya a matakin farko, karanci da rashin rarraba ma’aikatan kiwon lafiya, gurbacewar ababen more...
Babban Sufeto Janar na ‘yan sandan Kasar nan, IGP Usman Alkali Baba, ya yi alkawalin cewa za a kina ofisoshin ‘yan sanda na zamani irin...
Malaman Jami’ar Maiduguri (UniMaid) sun ce ba za su gabatar da sakamakon jarabawa ko fitar da sakamakon karshe na daliban ba har sai gwamnatin tarayya...
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya Sanya hannu Kan dokar masu bukata ta musamman. Da yake Sanya hannu Kan dokar a yau Talata, yayin zaman...
A gobe Laraba ne Sshugaban ƙasa Muhammadu Buhari zai ƙaddamar da sabbin takardun kuɗi na Naira 1,000 da 500 da kuma 200 waɗanda aka sauya wa...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Talatar nan ya kaddamar da shirin ci gaba na Kolmani a shiyyar Arewa maso Gabas, wanda shi ne irinsa...
Allah ya yi wa limamin Masallacin Quba da ke birnin Madina Sheikh Muhammad Abid Al-Sindi, rasuwa. BBC ta ruwaito cewa, Shafin Twitter na Haramain Sharifain ne...
Sarki Salman bin Abdul Aziz na Saudiyya, ya ayyana gobe Laraba a matsayin ranar hutu a faɗin ƙasar wani mataki na murnar samun nasara da tawagar...
Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Godwin Emefiele, ya tabbatar da cewa Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai kaddamar da takardar kudin Naira a gobe Laraba 23 ga...