Jami’ar Abubakar Tafawa Balewa da ke Bauchi, reshen kungiyar malaman jami’o’i, ASUU, ta zargi gwamnatin tarayya da rashin sha’awar samar da kudade ga jami’o’in gwamnati a...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Laraba ya sanar da amincewa da Naira biliyan 134.7 don biyan duk wani tsohon sojan kasar nan na ‘Security...
Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) ta kama wani da ake zargi da canji kudaden ketare ba bisa Ka’ida ba, Mustapha...
Gwamnatin Tarayya ta dage cewa ba za ta biya malaman makaranta albashin aikin da ba su yi ba daidai da manufar ‘Ba aiki ba biya’....
Gwamnatin jihar Kaduna, ta ce, sojin sama sun kai farmaki maɓoyar wasu ƴan ta’adda da suka yi garkuwa da wasu mutane tare da fatattakar ƴan...
Rundunar ‘yan sandan jihar Yobe ta gargadi ‘yan siyasa kan daukar ‘yan daba domin samun kariya a zaben 2023 mai zuwa. Kwamishinan ‘yan sandan jihar,...
Gwamnatin jihar Jigawa ta gargadi ma’aikatan gwamnati da ke shirin yin ritaya da su yi taka-tsan-tsan da masu yin sojan gona. Kamar yadda Daily Post ta...
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya bukaci gwamnatin tarayya da ta gaggauta cire tallafin man fetur. El-Rufai ya yi wannan kiran ne a taron jihohi...
Gwamnatin jihar Borno ta ce akwai yara miliyan 1.8 da ba sa zuwa makaranta a jihar, inda ta bayyana hakan a matsayin abin damuwa. Kwamishinan...
Wata gobara ta tashi a kasuwar sayar da kayan masarufi ta Singa wadda ke ƙwayar birnin Kano. Da misalin ƙarfe 11:00 na safiyar Talatar makon an...