Mai alfarma sarkin musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar ya bukaci sabon sarkin katagum daya gudanar da aikinsa bisa gaskiya da rikon amana. Mai alfarma sarkin musulmi ya...
Fursunonin 181 a faɗin cibiyoyin gyaran hali guda uku a jihar Rivers sun samu afuwa daga babban alkalin jihar, Mai shari’a Simeon Amadi. Alkalin ya bayyana...
Manjo Janaral Babagana Monguno, mai ritaya wanda shi ne mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro (NSA), ya ce Najeriya ta samu rikicin siyasa 52...
Sojoji sun kashe wani fitaccen kwamandan ‘yan ta’adda, Dogo Maikasuwa, a wani dajin da ke yankin Gengere-Kaso, daura da kan iyakar Chikun da Kajuru a...
Hukumar kashe gobara jihar Kano, ta tabbatar da mutuwar wasu mutane uku sakamakon tashin wata gobara a kasuwar sayar da Tumatur da ke Badume a yankin...
Dakarun soja a jihar Kaduna, sun yi nasarar hallaka ƙasurgumin ɗan bindigar nan da ya addabi yankunan Birnin Gwari da jihohin Katsina da Neja da Kuma...
Wata babbar kotu tarayya da ke birnin Kano, ta umarci ɗan takarar kujerar sanata Kano ta tsakiya na jam’iyyar APC mai mulki Abdulsalam Abdul Karim da...
Kwamitin kula da haramtattun gine-gine da aka yi ba bisa ƙa’ida ba a ƙarƙashin jagorancin Baffa Babba Dan’agundi ya amince da rushe wani gini da aka...
Babbar kotun tarayya da ke Abuja, ta yi watsi da hukuncin da ya samu shugaban hukumar EFCC Abdulrasheed Bawa da laifin raina kotu. Alƙalin kotun mai...
Hukumar Kiyaye Hadurra ta kasa, ta bayyana cewa, Ba ta Amfani da na’urar cire kudin tafida gidanka wato POS Don Karbar Biyan Tarar masu ababen hawa...