Kamfanin Amazon yana shirin sallamar ma’aikatansa kimanin su dubu goma kamar yadda jaridar New York Times ta wallafa a jiya Litinin. A cewar jaridar kamfanin zai...
Hukumar kula da kafafen yaɗa labarai ta Najeriya NBC, ta ci tara gidan Talabijin na Arise TV tarar tsabar kuɗi har Naira miliyan biyu bisa zargin...
Rundunar tsaro ta Najeriya ta sanya tukuicin Naira miliyan biyar ga duk wanda ya tsegunta mata maɓoyar ko da guda ne daga cikin jerin sunayen wasu...
Majalisar dokoki ta jihar Kano, ta yi wa sashe na goma sha huɗu (14) na dokar fansho da giratuti ta jihar ta shekarar 2006 kwaskwarima. Yin...
Gwamnan jihar Jigawa, Muhammad Badaru Abubakar ya yi alkawarin baiwa jam’iyyar APC, dan takarar shugaban kasa, Asiwaju Bola Ahmad Tinubu kuri’u dari bisa dari a...
Kungiyar dillalan man fetur mai zaman kanta ta Kasa (lPMAN), ta ce tallafin da ake bayarwa kan man Motoci, wanda aka fi sani da fetur,...
Rundunar ‘Yan sanda a Bauchi sun kara tsaurara matakan tsaro a kusa da ofisoshin hukumar zabe ta INEC a jihar. Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar, Ahmed...
Hukumar kula da tituna na tarayya ta ce galibin tituna da manyan hanyoyin kasar nan da ake ganin tarkon mutuwa ne a tsawon shekaru sun...
Gwamnan jihar Yobe Mai Mala Buni Ya tarbi Hajiya Musafaram tsohuwar jagora a Jam’iyar PDP da ta sauya sheka daga jam’iyar zuwa APC mai mulki a...
Jam’iyyar APC ta lashe kujerun shugabannin kananan hukumomi 25 a zaben da hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Neja ta gudanar a ranar Alhamis. Kwamishinan...