Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isa Bayern Munich ta kara doke Barcelona gida da waje a kakar nan a gasar Champions League wasa na biyar a rukuni na...
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC, ta sake gurfanar da tsohon babban akanta na ƙasa Ahmad Idris da ƙarin mutum uku a gaban...
Hukumar shirya jarabawar kammala sakandire ta yammacin Afrika (WAEC) ta ce ba a samu asarar rai ba a gobarar da ya tashi.Jaridar Dimokuraɗiyya ta rawaito cewa...
Babban bankin Najeriya CBN, ya bayyana ƙudurin sa na sauya fasalin takardun kuɗi. Gwamnan babban bankin, Mista Godwin Emefiele, ne ya sanar da hakan a wata ganawa...
Babbar kotun tarraya da ke Umuahia babban birnin jihar Abia, ta umarci gwamnatin tarayya ta biya jagoran ƴan aware Biafara Nnamdi Kanu diyya miliyan ɗari biyar.Alƙalin...
Hukumar tattara kudaden haraji ta kasa ta ce ta kammala shiri domin sake duba albashin masu rike da mukaman siyasa, da ma’aikatan shari’a, domin dacewa da...
Wasu ƴan bindiga da suka yi garkuwa da fasinjoji goma sha ɗaya ranar Juma’ar da ta gabata a kan hanyar da ta haɗa jihohin Nasarawa da...
Dan wasan gaban kungiyar kwallon kafa ta Manchester United, Cristiano Ronaldo ya koma atisaye cikin abokan wasansa bayan umarnin da mai horas da kungiyar Erik ten...
Hukumar ba da agajin gaggawa ta jihar Legas (LASEMA) ta ceto mutane bakwai daga wata gobara da ta tashi a shedkwatar hukumar shirya jarrabawar Afirka ta...
Kwamitin majalisar dattijai da ke kula da asusun gwamnati a ranar Talatar nan ya fara binciken shirin ayyuka na musamman na Naira biliyan 52 da gwamnatin...