Ministan yada labarai da al’adu, Lai Mohammed, ya ce abin da ya fi muni ya kare idan aka yi la’akari da matsalar rashin tsaron dake addabar...
Fasinjoji 5 ne suka rasa rayukansu a kan hanyar Kaduna zuwa Kachia a lokacin da motar bas din da suke tafiya a ciki ta direban ya...
Gwamnatin jihar Zamfara ta dage takunkumin da ta kakaba wa harkokin siyasa a jihar biyo bayan sake bullar barayi da garkuwa da mutane.Hakan na kunshe ne...
Hukumar tsaro ta DSS a daren Lahadi ta bukaci jama’a da su kwantar da hankalinsu tare da lura da sanarwar bayar da shawarwarin tsaro da ofishin...
Gwamnatin jihar Zamfara ƙarƙashin jagorancin Bello Muhammad Matawalle, amince da buɗe wasu kasuwanni da hanyoyi da ta rufe a baya sakamakon matsalar tsaro.Hakan na ƙunshe ne...
Hukumar kiyaye aukuwar hadura ta kasa (FRSC) a Nijar ta ce mutane 21 ne suka samu raunuka a wani hatsarin mota da ya afku a hanyar...
Alhaji Garba Tozai, mataimaki na musamman ga Gwamna Aminu Tambuwal na jihar Sokoto, da Garba Araga, mataimakin shugaban jam’iyyar PDP na karamar hukumar Isa sun sauya...
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, ya bayar da gudunmawar Naira miliyan 100 ga wadanda ambaliyar ruwa ta shafa a Kano.Tinubu...
Gwamnatin tarayya ta kwaso ‘yan Najeriya 542 ciki har da wasu jarirai uku daga kasar Hadaddiyar Daular Larabawa UAE.Mista Manzo Ezekiel, shugaban sashin yada labarai na...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu, ya yi alkawarin kafa bataliyoyin yaki da ‘yan ta’adda masu cikakken horo da da’a domin magance...