Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta karyata labarin wani harin ta’addanci da aka kai a wata al’umma a Kano a matsayin na karya a ranar Laraba,...
Fadar shugaban ƙasa da ke Aso Villa a birnin tarayya Abuja, ta yi watsi da raɗe-raɗin da ake yaɗawa na cewa tana shirin tsige shugaban hukumar...
A ranar Talata ne kwamitin majalisar dattijai mai kula da harkokin tsaro ya janye daga nazarin kudirin kasafin kudin shekarar 2023 na ma’aikatar tsaro.Hakan ya biyo...
Gwamnatin tarayya ta ce kalubalen tattalin arziki bai hana shugaban kasa Muhammad Buhari sanya murmushi a fuskokin talakawa da marasa galihu ba.Nasir Sani-Gwarzo, babban sakatare na...
Kungiyar ‘yan jarida ta Najeriya reshen jihar Yobe, NUJ, ta dakatar da ci gaba da aiki tare da gwamnatin a jiharMatakin dakatarwar da kuma kauracewa tarukan...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana cewa jarrabawar kammala karatun sakandare a Najeriya ta NECO, WAEC, NABTEBE, NBAIS, duk...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano, ta tabbatar da mutuwar wani yaro Zayyanu Muhd, mai shekaru goma sha bakwai sakamakon nutsewa a wani kududdufi.Hakan na ƙunshe...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya taya sabon zaɓaɓɓen shugaban kasar Brazil Luiz Inácio Lula da Silva murnar lashe zaɓen da aka gudanar a ƙasar.Hakan na ƙunshe...
A ranar Litinin din nan Wata kotun shari’a da ke zamanta a Magajin Gari, Kaduna, ta umurci wata matar aure, Maryam Dahiru da ta mayar da...
Wasu mambobin shugabannin jam’iyyar APC sun dakatar da shugaban jam’iyyar na Jalingo, Alhaji Bashir Bakari.Dakatarwar, ta zo ne a ranar Lahadin data gabata a Jalingo, babban...