Mai Martaba Sarki Kano Alhaji Aminu Ado Bayero CFR NCOL ya tunatar da al’uma su cigaba da kasancewa masu tsoron Allah a zahirinsu da badininsu da...
Jam’iyyar APC mai mulkin Kasa da jihar Kano, sai dai a jihar ta na fuskantar sabon rikicin da ke barazana ga dan takarar shugaban kasa na...
Shugaban masu rinjaye na majalisar wakilai ta tarayya Alhassan Ado Doguwa ya ce Kwankwaso ba abin yarwa bane a Kano.A cewarsa in dai mutum zai fadi...
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Ganduje, ya gabatar da kasafin baɗi da ya haura naira biliyan ɗari biyu da arba’in da biyar ga zauren majalisar dokoki...
Hukumar yaƙi da sha fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa NDLEA, ta ce, jami’anta sun ƙwace miyagun kwayoyi na fiye da naira biliyan ɗari huɗu da Hamsin....
Kungiyar ƴan jarida NUJ reshen jiharKano, ta ce, tana da ƙwarin gwiwar cewa kotu za ta yi adalci a shari’ar Abdullahi Yakubu wakilin jarida Leadership ya...
Gabanin zaben 2023, Hukumar Zaɓe mai zaman kanta ta kasa (INEC), a ranar Alhamis, ta haramtawa kwamishinonin zabe (RECs) ziyartar gidajen gwamnati da ganawa da ‘yan...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce ‘yan Najeriya ba su da wani dalili na yin korafin yunwa a lokacin da kasar ta samu albarkar filayen noma.Buhari...
Asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) ya yi gargadin cewa kimanin yara miliyan 14.7 ‘yan Najeriya, ‘yan kasa da shekaru biyar, za...
Hukumar Zabe Mai Zaman kanta ta kasa ta rantsar da sabbin kwamishinonin zabe 19 da aka nada gabanin manyan zabukan shekarar 2023.Shugaban hukumar Farfesa Mahmood Yakubu...