Dakarun rundunar Operation Hadarin Daji na sojojin ƙasa da ke yaƙi da ƴan bindiga a jihar sun ce sun kashe ƴan bindiga a ƙauyen Ƴar Tasha...
Gwamnatin tarayya a ranar Litinin din nan ta ce aikin jirgin kasa na layin dogo daga Abuja zuwa Kaduna zai dawo cikin wannan wata na Nuwamba.Ministan...
Daliban Jami’ar Tarayya ta Lokoja (FUL) a ranar Litinin din nan sun roki kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU) da kar ta koma yajin aikin sai bayan kammala...
Shugaban Makarantar koyar da harkokin Kwamfiyuta da yada labarai wato “Bootstrapping Information Technology (B.I.T)” ya bukaci iyayen Yara da Masu ruwa da tsaki harma da gwamnatoci...
Shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Farfesa Ibrahim Gambari ya ce matasa sun yi sa’a da suka zama ‘yan Najeriya.Gambari ya kuma lura cewa za a tuna...
Gwamnan jihar Nasarawa, Injiniya Abdullahi Sule, ya ce yawan jama’a ba shine matsalar Najeriya ba idan ana maganar rashin aikin yi, illa rashin tunanin cigaba a...
Gwamnatin tarayya ta musanta zargin cewa ta biya mambobin kungiyar malaman jami’o’i ASUU rabin albashin watan Oktoba.Shugaban sashen yaɗa labarai na ma’aikatar ƙwadago da samar da...
Gwamnatin Jihar Kano tayi martani game da wani rahoto da kafar yada labarai ta Sahara Reporters ta wallafa, wadda ta bayyana cewa Gwamna Dr Abdullahi Umar...
Jam’iyar PRP mai alamar dan mukulli ta sha alwashin mayar da hankali wajen bunƙasa fannoni shida (6) domin gina sabuwar Kano matukar tayi nasara a zaben...
Rundunar ƴan sandan jihar Katsina, ta ce, ƴan bindiga sun saki wasu matasa su ashirin da ɗaya waɗanda suka yi garkuwa da su a garin Mairuwa...