Wata babbar kotun tarayya da ke karkashin Mai shari’a Muhammad Nasir Yunusa da ke zamanta a Kano, ta dage cewa dole ne Alhaji Abdusalam Abdulkarim Zaura,...
Wasu da ake zargin bata gari ne sun kona ofishin hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) da ke Iyana, a Abeokuta, babban birnin jihar...
Jam’iyyar APC reshen jihar Zamfara ta mayar da martani kan ikirarin cewa ta hada kai da gwamnatin tarayya da ta jihohi, wajen soke zaben fidda gwani...
Mambobin kwamitin majalisar dokokin jihar Kano mai lura da yadda gwamnati ke kashe kuɗaɗen al’umma watau Public Account Committee PAC, sun kai ziyarar duba nagarta da...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya gana da sabon sarkin Ingila Charles III, a fadar Buckingham da ke birnin London.Mai taimaka wa shugaba Buhari, kan kafafen sada...
Wasu matasa da ake kyautata zaton ƴan daba ne, sun farmaki jerin gwanon motocin ɗan takaran shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP a zaɓen baɗi Alhaji Atiku...
Kachallan Kutumbawan Kano Alhaji Dahiru Muhammad Maihula ya aike da sakon murna ga Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero bisa lambar girma ta CFR...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa (INEC) ta bayar da tabbacin cewa ba za a yi kasa a gwiwa ba wajen tantance bayanan tsarin na’urar...
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya ce bullo da biyan kudaden da ma’aikatar ilimi ke yi ta hannun shugabannin makarantu bai dace da manufofin gwamnati ba,...
Rauf Aregbesola, ministan harkokin cikin gida, ya rubutawa kungiyar gwamnonin Najeriya wasika kan bukatar a yi taro domin rage cunkoso a gidajen yari a fadin kasar.Mai...