Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta ce tuni ta fara shirye-shiryen gudanar da zaben shugaban kasa zagaye na biyu, inda babu wani dan...
Hukumar EFCC yaƙi da cin hanci da rashawa ta ce, za ta ɗaukaka ƙara kan hukuncin da kotu ta yi wankewa tare da sallamar tsohon Sakatare...
Sanata Shehu Sani ya caccaki gwamnati mai ci da kasa fitar da ‘yan Najeriya miliyan daya daga kangin talauci a maimakon haka ta jefa miliyan 133...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince tare da ba da umarnin a dauki matakin gaggawa wajen aiwatar da shirin inganta albashi da jin dadin ma’aikatan shari’a.Shugaba...
Babban Sufeto Janar na ‘yan sandan Kasar nan, Mista Usman Baba, ya dora alhakin karuwar rikice-rikicen siyasa da ake samu a kasar kan wasu gwamnonin jihohi.Baba...
Wata babbar kotun tarayya da ke zama a babban birnin tarayya Abuja, ta yi watsi da karar da Honarabul Sani Idris Kutigi ya shigar kan Honarabul...
Babban bankin Najeriya CBN ya umurci bankunan kasuwanci a kasar da su dinga yin aiki a ranakun Asabar har zuwa ranar 31 ga watan Junairu, 2023,...
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa kashi 63 cikin 100 na mutanen Najeriya miliyan 133 na fama da talauci.An gabatar da wannan adadi ne yayin da ake...
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce, dakarun soja sun yi nasarar hallaka ƙasurgumin ɗan bindigar nan Kachalla Gudau. Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida na jihar Mista...
Yayin da ya rage kwanaki 100 a gudanar da babban zaben shekarar 2023, Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta ce za ta fara...