Allah ya yi wa tsohon fitaccen ɗan jarida kuma manazarci a harkokin gidajen rediyo da talabijin Malam Bashir Mohammed Baba rasuwa.Rahotonni sun ce ya rasu ne...
‘Yan sanda sun kama wata malamar makaranta bisa zargin cin zarafin wata ‘yar makarantar firamare ‘yar shekara 4 fyade a Maiduguri babban birnin jihar Borno.Jami’in hulda...
Yayin da babban zaben shekarar 2023 ya rage watanni uku, Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa (INEC) ta fitar da wasu ka’idojinta na gudanar da...
Allah ya yi wa Tsohon sakataren jam’iyyar NEPU na ƙasa Alhaji M.K. Ahmed MFR, kuma Sarkin yaƙin Lokoja rasuwa bayan fama da doguwar jinya.BBC ta ruwaito...
Kotun kolin ƙasar nan, taki amincewa da buƙatun ƙan takarar Sanatan Kano ta tsakiya na jam’iyyar APC, Abdulsalam Sale Abdulkarim wanda aka fi sani da A....
Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya miƙa saƙon ta’aziyyarsa ga shugaban masu rinjaye na majalisar dokokin Kano Alhaji Labaran Abdul Madari, bisa rasuwar mahaifiyarsa Hajiya...
Ministan Lantarki na ƙasa Engr. Abubakar D. Aliyu ya bai wa kamfanin man fetur na ƙasa NNPCL lasisin gudanar da aikin sabuwar tashar hasken lantarki mai...
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC ta ce, ta samu nasara a shari’o’i guda 3,328 da ta gurfanar da mutanen da take zargi...
Shugaban Majalisar Dattawa Ahmad Lawan ya bayyana cewa tarbiyyar ilimantar da ‘ya’ya mata ya fi shirye-shiryen bau wa mata jari. Kamar yadda Daily Trust ta ruwaito.Ya...
Shugaban Majalisar Dattawa, Ahmad Lawan ya ce dole ne gwamnatoci a kowane mataki su kara saka hannun jari a makarantun gwamnati domin inganta harkar ilimi a...