Gabanin shirin dawo da zirga-zirgar jiragen kasa daga Abuja zuwa Kaduna, gwamnatin tarayya ta ce dole fasinjojin da zasu hau jirgin su yi rajistar lambobin wayarsu...
Kotun daukaka kara da ke Abuja ta tabbatar da Bashir Sheriff Machina a matsayin dan takarar jam’iyyar APC na yankin Yobe ta Arewa.Kotun ta tabbatar da...
Ministar Kudi, Kasafi da Tsare-tsare ta Kasa, Zainab Ahmed Shamsuna ta musanta zargin da ake mata na yin cushe a wasu ma’aikatu da hukumomi a kasafin...
A ranar Lahadin da ta gabata ne sabon gwamnan jihar Osun, Sanata Ademola Adeleke, ya soke dukkan nade-naden mukamai da magabacinsa Gboyega Oyetola ya yi.A jawabinsa...
Jam’iyyar adawa ta NNPP, ta koka bisa hare-haren da ta ke zargin wasu ƴaƴan jam’iyyar APC a jihar Kano da kai wa mambobinta farmaki da ya...
Gwamnatin tarayya ta sanar da tsawaita wa’adin dawowar aikin layin dogo na Abuja zuwa Kaduna.Ministan Sufuri Mu’azu Sambo ne ya bayyana hakan ga manema labarai a...
Sabon Gwamnan jihar Osun Sanata Ademola Adeleke da mataimakinsa, Kola Adewusi sun karbi rantsuwar kama aiki.Jaridar Solacebase ta ruwaito cewa, Babban jojin jihar, mai Sharia Adepele...
Ƙungiyar makiyaya ta miyetti Allah Cattle Breeders Association of Nigeria, ta ce za ta gina matsugunai ga mambobinta masu rauni da ke rasa wuraren zama saboda...
Mai Horas da ƴan wasan ƙwallon ƙafa na ƙasar Saudiyya Herve Renard, ya musanta rahotannin da ke cewa yarima mai jiran gado, Mohammed bin Salman, zai...
Wata kotun majistare da ke zamanta a jihar Sokoto ta yankewa wani Nasiru Idris hukuncin daurin shekara daya a gyaran hali da tarbiyya.Hukuncin na zuwa ne...