Tsohon dan majalisar wakilan kasar nan, Sanata Shehu Sani, ya yi Allah wadai da hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa (INEC) a ranar Lahafin nan an sake kai wani harin a ofisoshinta da ke jihar Imo.Yayin da harin farko...
‘Yan sanda a jihar Jigawa sun tono gawar wani jariri da aka binne shi da ransa a karamar hukumar Kiyawa ta jihar.Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar...
Domin hada karfi da karfe wajen watsa sakamakon zabe ta hanyar intanet a babban zabe na 2023, hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa INEC, ta bayyana cewa za a fara bayar katinan zabe a ranar Litinin 12 ga watan Disambar 2022.Hukumar zaben...
Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen kasa ta Kasa (NRC) za ta ci gaba da jigilar fasinjoji daga Abuja zuwa Kaduna ranar Litinin, inda za a dawo...
Uwargidan shugaban kasa, Aisha Buhari, ta koka kan matsin lamba da kuma tofin Allah tsine da ka yi mata, inda ta janye karar da ake yi...
Farfesa Mahmood Yakubu, Shugaban Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa INEC ya ce hukumar za ta ci gaba da tsaftace rajistar masu kada kuri’a domin...
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana aikin Hajjin shekarar 2022 da ya gabata a matsayin mafi muni da ya taba gani a lokacin da...
Asusun tallafawa kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF ya ce kusan kashi 74 cikin 100 na yara a jihar Jigawa matalauta ne daban-daban.Shugabar ofishin UNICEF...